Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan Idun Ghadir a birnin Darus Salaam na kasar Tanzaniya, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS).
10 Yuli 2023 - 18:47
Lambar labari: 1378541